Soyayyen meat pie

Source : Zaki Tankade Fulawa Ki Zuba Butter Spices Da Maggie Ki Juya Su Hade Guri 1 Sai Ki Zuba Ruwan Sanyi Ki Kwaba Amma Ni Fulawa Ta A Fridge Take So Da Sany...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : November 10, 2020

Step:

 1. Zaki tankade fulawa ki zuba butter spices da Maggie ki juya su hade guri 1. Sai ki zuba ruwan sanyi ki kwaba, Amma ni fulawa ta a fridge take so da sanyinta kawai normal ruwa na zuba na kwaba. Kwabin Kar yayi ruwa Kar Kuma yayi tauri

 2. Ki Dora tukunya ki zuba mai kadan ki saka albasa sannan ki wnake nama ki zuba akai ki motsa. Ki saka kayan kamshi kowanne kike bukata in so samune ki saka rosemary+ coriander. Sai ki kawo dankalinki dama kin yayyanka kanana ki zuba akai ki zuba ruwa yanda Zai dafa Miki dankalin, sai ki saka Maggie da red chilli ki juya ki rage wuta har ya dahu sai ki sauke

 3. Ki murza kwabin da Dan kauri ki dunga saka filling din kina dannewa har ki gama.

 4. Sai ki soya a Mai Kar ki cika wuta dai.

 5. Soyayyen meat piematakin girki5 hoto
 6. Soyayyen meat piematakin girki6 hoto

Ingredients

 1. Fulawa gwangwani 2
 2. Butter cokali 2
 3. 2 Maggie knorr
 4. 1/2 tsp Mix spices
 5. Man suya
 6. Mai
 7. Ruwan kwabi
 8. For filling
 9. Nikakken nama
 10. Dankalin turawa
 11. Albasa
 12. Red chill
 13. Dandano
 14. Kayan kamshi

Related Recipes

Soyayyen dankalin hausa didi-kwale

Soyayyen dankalin hausa didi-kwale

Dambun kaza me dadi

Dambun kaza me dadi

Cincin me laushi

Cincin me laushi

Shawarma

Shawarma

Classy Cincin

Classy Cincin

Bread crumb akara

Bread crumb akara

Sandwich a saukake

Sandwich a saukake

No oven cake

No oven cake